Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Night: In affliction spent, in sorrow and humiliation

3 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da In affliction spent, in sorrow and humiliation

  1. Na gaji tiƙis daga nishi. Dukan dare na jiƙe gadona da kuka na jiƙe kujerata da hawaye.

  2. Gama fushinsa na ɗan lokaci ne amma alherinsa har matuƙa ne; mai yiwuwa a yi kuka da dare amma farin ciki kan zo da safe.

  3. Ku sa tsummoki, ya firistoci, ku yi makoki; ku yi ihu, ku da kuke yin hidima a gaban bagade. Zo, ku kwana saye da tsummoki, ku waɗanda kuke yi wa Allahna hidima, gama an yanke hadayun hatsi da hadayun sha daga gidan Allahnku.