Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Night: Meditations in
Ayoyi game da Meditations in
Kowace rana tana yin jawabi; kowane dare yana nuna sani.
na tuna da waƙoƙina da dare. Zuciyata ta yi nishi, ƙarfina kuwa ya nemi yă sani.
Ban rufe idanuna ba dukan dare, don in yi tunani a kan alkawuranka.
In na ce, “Tabbatacce duhu zai ɓoye ni haske kuma zai zama dare kewaye da ni,”