Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Night: Eastern fishermen continued their employment during

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Eastern fishermen continued their employment during

  1. Siman ya amsa ya ce, “Ranka yă daɗe, duk dare mun yi ta fama ba mu kama kome ba, amma tun da ka ce haka, zan saki abin kamun kifin.”

  2. Sai Siman Bitrus ya ce musu, “Za ni kamun kifi,” suka ce, “Za mu tafi tare da kai.” Saboda haka suka fita suka shiga jirgin ruwa, amma a daren nan ba su kama kome ba.