Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Night: Commenced at sunset
Ayoyi game da Commenced at sunset
Sa’ad da ya kai wani wuri, sai ya dakata domin yă kwana, gama rana ta riga ta fāɗi. Ya ɗauki dutse daga cikin duwatsun wurin, ya sa shi ya zama matashin kansa, sa’an nan ya kwanta don yă yi barci.