Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Night: Continued until sunrise
Ayoyi game da Continued until sunrise
Rana ta fito, sai suka koma shiru; suka koma suka kwanta a kogwanninsu.
Bayan ranar Asabbaci, da sassafe, a ranar farko ta mako, Maryamu Magdalin tare da ɗaya Maryamun, suka je don su ga kabarin.
A ranar farko ta mako, da sassafe, bayan fitowar rana, suna kan hanyarsu zuwa kabarin ke nan,