Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Night: No night in heaven
Ayoyi game da No night in heaven
Ba za a taɓa rufe ƙofofin birnin da rana ba, gama ba za a yi dare a can ba.
Ba za a ƙara yin dare ba. Ba za su bukaci hasken fitila ko hasken rana ba, domin Ubangiji Allah zai haskaka su. Za su kuwa yi mulki har abada abadin.