Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles: By the power of God

4 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da By the power of God

  1. Sai bokaye suka ce wa Fir’auna, “Wannan fa da hannun Allah a ciki.” Amma zuciyar Fir’auna ta taurare, bai kuwa saurara ba, kamar dai yadda Ubangiji ya riga ya faɗa.

  2. Bulus da Barnabas kuwa suka daɗe sosai a can, suna magana gabagadi saboda Ubangiji, wanda kuwa ya tabbatar da saƙon alherinsa ta wurinsa su su aikata ayyuka da alamu masu banmamaki.

  3. Sai duk taron suka yi tsit yayinda suke sauraron Barnabas da Bulus suna ba da labari game da ayyuka da kuma abubuwan banmamakin da Allah ya yi a cikin Al’ummai ta wurinsu.

  4. Allah ya yi ayyukan banmamakin da suka wuce misali ta hannu Bulus,