Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles: First preaching of the gospel confirmed by

2 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da First preaching of the gospel confirmed by

  1. Sai almajiran suka fita, suka yi wa’azi ko’ina. Ubangiji kuwa ya yi aiki tare da su, ya tabbatar da maganarsa ta wurin alamu da suke biye da maganar.

  2. Allah shi ma ya shaida ta wurin alamu, abubuwan banmamaki da mu’ujizai iri-iri, da kuma baye-bayen Ruhu Mai Tsarki da aka rarraba bisa ga nufinsa.