Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles: Forget

3 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da Forget

  1. Suka ƙi su saurare ka, suka kāsa tuna da mu’ujizan da ka aikata a cikinsu. Suka yi taurinkai, cikin tawayensu kuma suka naɗa shugaba don su koma bautarsu. Amma kai Allah ne mai gafartawa, mai alheri da jinƙai, mai jinkirin fushi, mai yalwar ƙauna. Saboda haka ba ka yashe su ba,

  2. Maskil na Asaf. Ya mutanena, ku ji koyarwata; ku saurari kalmomin bakina.

  3. Suka manta da abin da ya aikata, abubuwan banmamakin da ya nuna musu.