Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles: The Messiah was expected to perform
Ayoyi game da The Messiah was expected to perform
Sa’ad da Yohanna Mai Baftisma ya ji a kurkuku abin da Kiristi yake yi, sai ya aiki almajiransa
su tambaye shi, “Kai ne wanda zai zo, ko kuwa mu sa ido ga wani?”
Duk da haka, da yawa a cikin taron suka ba da gaskiya gare shi. Suka ce, “Sa’ad da Kiristi ya zo, zai yi abubuwan banmamaki fiye da na wannan mutum ne?”