Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Kings: Serve Christ
Ayoyi game da Serve Christ
Saboda haka, ku sarakuna, ku yi wayo; ku shiga hankalinku, ku masu mulkin duniya.
Ku bauta wa Ubangiji da tsoro ku kuma yi farin ciki kuna rawar jiki.
Ku sumbaci Ɗan, don kada yă yi fushi ku hallaka a abubuwan da kuke yi, gama fushinsa zai iya kuna farat ɗaya. Masu farin ciki ne dukan waɗanda suke neman mafaka daga gare shi.