Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jebusites

41 ayoyi · 7 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Daga zuriyar Bani, akwai Meshullam, Malluk, Adahiya, Yashub, Sheyal, da Ramot.

  2. Daga zuriyar Fahat-Mowab, akwai Adna, Kelal, Benahiya, Ma’asehiya, Mattaniya, Bezalel, Binnuyi, da Manasse.

  3. Daga zuriyar Harim, akwai Eliyezer, Isshiya, Malkiya, Shemahiya, Simeyon,

  4. Benyamin, Malluk da Shemariya.

  5. Daga zuriyar Hashum, akwai Mattenai, da Mattatta, Zabad, Elifelet, Irmai, Manasse, da Shimeyi.

  6. Daga zuriyar Bani, akwai Ma’adai, Amram, Yuwel,

  7. Benahiya, Bedeya, Keluhi,

  8. Baniya, Meremot, Eliyashib,

  9. Mattaniya, Mattenai da Ya’asu.

  10. Daga zuriyar Binnuyi, akwai Shimeyi,

  11. Shelemiya, Natan, Adahiya,

  12. Maknadebai, Shashai, Sharai,

  13. Azarel, Shelemiya, da Shemariya,

  14. Shallum da Amariya da Yusuf.

  15. Daga zuriyar Nebo, akwai Yehiyel, Mattitiya, Zabad, Zebina, Yaddai, Yowel da Benahiya.

  16. Dukan waɗannan sun auri baƙin mata, waɗansunsu suna da ’ya’ya.