Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jebusites: Pay tribute to Solomon

2 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da Pay tribute to Solomon

  1. Dukan Amoriyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa da Yebusiyawan da suka ragu a ƙasar (waɗanda ba Isra’ilawa ba ne),

  2. wato, waɗanda suka ragu a ƙasar, waɗanda Isra’ilawa ba su iya hallakawa ba, su ne Solomon ya ɗauka su zama bayinsa don aikin gandu, kamar yadda yake har wa yau.