Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Idolatry: Worshipping demons
Ayoyi game da Worshipping demons
Ya ce, “Zan ba ka dukan wannan, in za ka durƙusa ka yi mini sujada.”
Sai Yesu ya ce masa, “Rabu da ni, Shaiɗan! Gama a rubuce yake, ‘Yi wa Ubangiji Allahnka sujada, shi kaɗai kuma za ka bauta wa.’”