Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Idolatry: Baal
Ayoyi game da Baal
Sai Isra’ilawa suka yi mugaye abubuwa a gaban Ubangiji suka kuma bauta Ba’al.
Suka yashe Ubangiji Allah na kakanninsu, wanda ya fitar da su daga Masar. Suka bi suka kuma bauta alloli dabam-dabam na mutanen da suke kewaye da su. Suka tsokani Ubangiji ya yi fushi
domin sun bar shi suka bauta wa Ba’al da Ashtarot.