Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Idolatry: Vain and foolish

5 ayoyi · 205 fannoni

Ayoyi game da Vain and foolish

  1. Amma gumakansu azurfa da zinariya ne, da hannuwan mutane suka yi.

  2. Suna da bakuna, amma ba sa magana, idanu, amma ba sa gani;

  3. suna da kunnuwa, amma ba sa ji, hanci, amma ba sa jin ƙanshi

  4. suna da hannuwa, amma ba sa iya taɓa kome, ƙafafu, amma ba sa iya tafiya; ba sa iya ce wani abu da maƙogwaronsu.

  5. Masu yinsu za su zama kamar su, haka kuma zai kasance da duk wanda ya dogara da su.