Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Idolatry: Brought, out of Egypt with them

3 ayoyi · 205 fannoni

Ayoyi game da Brought, out of Egypt with them

  1. “Amma kakanninmu suka ƙi yin masa biyayya. A maimakon haka, sai suka ƙi shi a cikin zuciyarsu kuwa suka koma Masar.

  2. Suka ce wa Haruna, ‘Ka yi mana allolin da za su yi mana jagora. Game da wannan Musa ɗin wanda ya fitar da mu daga Masar, ba mu san abin da ya faru da shi ba!’

  3. A lokacin ne suka ƙera gunki mai siffar ɗan maraƙi. Suka kawo masa hadayu suka kuma yi bikin girmama abin da suka ƙera da hannuwansu.