Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions Made Beneficial: Joseph's brethren
Ayoyi game da Joseph's brethren
Sai suka ce wa juna, “Tabbatacce ana hukunta mu ne saboda ɗan’uwanmu. Mun ga yadda ya yi wahala sa’ad da ya roƙe mu saboda ransa, amma ba mu saurare shi ba, shi ya sa wannan wahala ta zo mana.”