Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions Made Beneficial: In testing and exhibiting our sincerity
Ayoyi game da In testing and exhibiting our sincerity
Amma ya san hanyar da nake bi; sa’ad da ya gwada ni zan fito kamar zinariya.
Gama kai, ya Allah, ka gwada mu; ka tace mu kamar azurfa.
Ana gwajin azurfa da kuma zinariya da wuta, amma Ubangiji ne mai gwajin zuciya.