Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions Made Beneficial: In teaching us the will of God
Ayoyi game da In teaching us the will of God
Ya yi kyau da na sha wahala don in koyi ƙa’idodinka.
Raina yana marmarinka da dare; da safe kuma raina yana son ganinka. Sa’ad da hukunce-hukuncenka suka sauko duniya, mutanen duniya kan koyi adalci.
Ku saurara! Ubangiji yana kira ga birni, a ji tsoron sunana kuwa hikima ce, “Ku kasa kunne ga sandan nan da kuma wannan wanda ya naɗa.