Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflictions Made Beneficial: In exhibiting the power and faithfulness of God

6 ayoyi · 23 fannoni

Nemi "Afflictions Made Beneficial"

Ayoyi game da In exhibiting the power and faithfulness of God

  1. Adali zai iya kasance da wahala da yawa, amma Ubangiji yakan cece shi daga dukansu;

  2. yakan tsare dukan ƙasusuwansa, ba ko ɗayansu da zai karye.

  3. A matse muke a kowane gefe, sai dai ba a gurgunta mu ba. An rikitar da mu, amma ba mu fid da zuciya ba.

  4. An tsananta mana, amma ba a yashe mu ba, an fyaɗe mu da ƙasa, amma ba a hallaka mu ba.

  5. Kullum muna ɗauke da mutuwar Yesu a jikinmu, domin ran Yesu yă bayyana a jikinmu.

  6. Muddin muna a raye, kullum zaman mutuwa muke yi saboda Yesu, don a bayyana ran Yesu ta wurin jikin nan namu mai mutuwa.