Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflicted Saints: Christ preserves
Ayoyi game da Christ preserves
Cikin dukan damuwarsu shi ma ya damu, mala’ikan da yake gabansa ya cece su. Cikin ƙauna da jinƙai ya fanshe su; ya kuma ɗaga su ya riƙe su dukan kwanakin dā
Amma ko gashi ɗaya na kanku, ba zai hallaka ba.