Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflicted Saints: Should keep the pious resolutions made during afflictions
Ayoyi game da Should keep the pious resolutions made during afflictions
Zan zo haikalinka da hadayun ƙonawa zan kuwa cika alkawurana gare ka,
alkawuran da leɓunana suka yi alkawari bakina kuma ya faɗa sa’ad da nake cikin wahala.
Zan miƙa kitsen dabbobi gare ka da kuma baye-baye na raguna; zan miƙa bijimai da awaki. Sela