Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflicted Saints: Should be patient
Ayoyi game da Should be patient
Ta wurin tsayawa da ƙarfi, za ku sami rai.
Ku yi farin ciki cikin bege, haƙuri cikin shan wuya, aminci cikin addu’a.
Saboda haka, a cikin ikkilisiyoyin Allah muna taƙama game da daurewarku da kuma bangaskiyarku cikin dukan tsanani da gwaje-gwajen da kuke sha.
Dole daurewa ta kammala aikinta don ku zama balagaggu da kuma cikakku, ba ku kuma rasa kome ba.
Amma ina abin taƙama in kuka sha duka saboda kun yi laifi kuka kuma jimre? Sai dai in kuka sha wahala saboda yin nagari kuka kuma jimre, abin yabo ne a gaban Allah.