Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflicted Saints: God delivers
Ayoyi game da God delivers
Na nemi Ubangiji, ya kuwa amsa mini; ya cece ni daga dukan tsoro.
Adali zai iya kasance da wahala da yawa, amma Ubangiji yakan cece shi daga dukansu;
Mugun mutum kan fāɗa a tarkon maganarsa ta zunubi, amma adali kan kuɓuta daga wahala.
Amma zan kuɓutar da kai a wannan rana, in ji Ubangiji; ba zan ba da kai ga waɗanda kake tsoronsu ba.
Zan cece ka; ba za ka mutu ta wurin takobi ba amma za ka tsira da ranka, domin ka dogara gare ni, in ji Ubangiji.’ ”