Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflicted Saints: Should be frequent in prayer
Ayoyi game da Should be frequent in prayer
ku kira gare ni a ranar wahala; zan cece ku, za ku kuwa girmama ni.”
Amma ga mugaye, Allah ya ce, “Wace dama ce kuke da ita na haddace dokokina ko na yin maganar alkawarina a leɓunanku?
Kun ƙi umarnina kuka kuma zubar da kalmomina a bayanku