Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflicted Saints: God is with
Ayoyi game da God is with
Allah yana cikinta, ba za tă fāɗi ba; Allah zai taimake ta da safe.
Ubangiji Maɗaukaki yana tare da mu; Allah na Yaƙub ne kagararmu. Sela
Sa’ad da kuka bi ta ruwaye, zan kasance tare da ku; sa’ad da kuka bi ta koguna, ba za su kwashe ku ba. Sa’ad da kuke tafiyata cikin wuta, ba za tă ƙone ku ba; harsunan wutar ba za su ƙone ku ba.