Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Afflicted Saints: Should not despise chastening

3 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Should not despise chastening

  1. “Mai albarka ne wanda Allah yake yi masa gyara in mutumin ya yi kuskure; saboda haka kada ka guje wa horon Maɗaukaki.

  2. Ɗana, kada ka rena horon Ubangiji kada kuma ka ƙi tsawatawarsa,

  3. Kun kuma manta da kalmar ƙarfafawan nan da tana ce da ku ’ya’ya, “Ɗana kada ka rena horon Ubangiji, kada kuma ka fid da zuciya sa’ad da ya kwaɓe ka,