Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Visions: Frequently difficult and perplexing to those who received them

3 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da Frequently difficult and perplexing to those who received them

  1. “Ni, Daniyel, ruhuna ya damu ƙwarai, kuma wahayin da ya ratsa tunanina ya dame ni.

  2. Yayinda ni, Daniyel, nake duban wahayi ina ƙoƙari in fahimce shi, sai ga wani a gabana wanda ya yi kama da mutum.

  3. Tun Bitrus yana cikin tunani game da ma’anar wahayin nan, sai ga mutanen da Korneliyus ya aika sun sami gidan Siman suna kuma tsaye a ƙofar.