Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Visions: An audible voice from heaven

3 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da An audible voice from heaven

  1. Bayan wannan, maganar Ubangiji ta zo wa Abram cikin mafarki cewa, “Kada ka ji tsoro, Abram. Ni ne garkuwarka, kuma ladanka zai zama mai girma.”

  2. Sai Ubangiji ya kira Sama’ila. Sama’ila ya amsa ya ce, “Ga ni.”

  3. Sai ya ruga wajen Eli ya ce, “Ga ni, gama ka kira ni.” Eli ya ce, “Ɗana ban kira ba, je ka kwanta”. Saboda haka ya tafi ya kwanta.