Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Visions: The prophets of God skilled in interpreting

2 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da The prophets of God skilled in interpreting

  1. Ya nemi Allah a kwanakin Zakariya, wanda ya koyar da shi a tsoron Allah. Muddin ya nemi Ubangiji, Allah ya ba shi nasara.

  2. Ga samarin nan guda huɗu Allah ya ba su sani da ganewar dukan irin littattafai da kuma koyarwa. Daniyel kuma ya iya gane wahayi da kowane irin mafarki.