Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Visions: To Abraham
Ayoyi game da To Abraham
Bayan wannan, maganar Ubangiji ta zo wa Abram cikin mafarki cewa, “Kada ka ji tsoro, Abram. Ni ne garkuwarka, kuma ladanka zai zama mai girma.”