Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: The wicked resist truth
Ayoyi game da The wicked resist truth
Kamar dai yadda Yannes da Yamberes suka tayar wa Musa, haka waɗannan mutane ma suke tayar wa gaskiya, mutane masu ɓataccen hankali, waɗanda, in ana zancen bangaskiya ne, to, fa ba sa ciki.