Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: Worship God in
Ayoyi game da Worship God in
Ubangiji yana kusa da kowa da ya kira gare shi, ga duk wanda ya kira gare shi cikin gaskiya.
Allah ruhu ne, masu yi masa sujada kuwa dole su yi masa sujada a ruhu, da gaskiya kuma.”