Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: The Holy Spirit guides into all
Ayoyi game da The Holy Spirit guides into all
Amma sa’ad da shi, Ruhun gaskiya ya zo, zai bi da ku zuwa ga dukan gaskiya. Ba zai yi magana don kansa ba; zai faɗi abin da ya ji ne kaɗai, zai kuma faɗa muku abin da bai faru ba tukuna.