Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: The devil is devoid of

1 aya · 73 fannoni

Ayoyi game da The devil is devoid of

  1. Ku na ubanku ne, Iblis, kuna kuwa so ku aikata abin da ubanku yake so. Shi mai kisankai ne tun farko. Ba ruwansa da gaskiya, gama gaskiya ba ta cikinsa. Yayinda yake ƙarya, yana yin halinsa ne, gama shi maƙaryaci ne, uban ƙarairayi kuma.