Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: God regards, with favour
Ayoyi game da God regards, with favour
Ya Ubangiji, idanunka ba sa ganin gaskiya? Ka buge su, amma ba su ji zafi ba; ka ragargaza su, amma suka ƙi su gyara. Fuskarsu ta ƙeƙashe fiye da dutse suka ƙi su tuba.