Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: Should be rightly divided
Ayoyi game da Should be rightly divided
Ka yi iyakacin ƙoƙarinka ka gabatar da kanka a gaban Allah a matsayin wanda aka amince da shi, ma’aikaci wanda ba shi da dalilin jin kunya wanda kuma yake fassara kalmar gaskiya daidai.