Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: Christ bear witness to

1 aya · 73 fannoni

Ayoyi game da Christ bear witness to

  1. Sai Bilatus ya ce, “To, wato, kai sarki ne!” Yesu ya amsa ya ce, “Haka yake, ni sarki ne yadda ka faɗa. Tabbatacce, saboda wannan dalili ne aka haife ni, kuma don wannan ne na zo duniya, domin in shaidi gaskiya. Duk wanda yake gefen gaskiya yakan saurare ni.”