Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: Truth is in Christ
Ayoyi game da Truth is in Christ
Don haka ne aka sa ni mai wa’azi, da manzo kuma, gaskiya nake faɗa, ba ƙarya ba, na kuma zama malami mai koya wa al’ummai al’amarin bangaskiya da kuma na gaskiya.