Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Truth: Speak
Ayoyi game da Speak
Ko da zan so yin gadara ma, ba zan zama wawa ba, gama gaskiya zan faɗa. Amma na bar zancen haka, don kada wani ya ɗauke ni fiye da yadda yake ganina, ko yadda yake jin maganata.
Yanzu na zama abokin gābanku don na faɗa muku gaskiya ke nan?