Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: Should be always considered as at hand

3 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da Should be always considered as at hand

  1. Dare fa ya kusan ƙarewa; gari kuma yana gab da wayewa. Saboda haka bari mu kawar da ayyukan duhu mu kuma yafa kayan yaƙi na haske.

  2. Bari kowa yă kasance da sauƙinkai. Ubangiji ya yi kusan zuwa.

  3. Ƙarshen abubuwa duka ya yi kusa. Saboda haka ku kasance masu tunani mai kyau da masu kamunkai don ku iya yin addu’a.