Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: Should be ready for
Ayoyi game da Should be ready for
Saboda haka ku ma, sai ku zauna a faɗake, domin Ɗan Mutum zai zo a sa’ar da ba ku za tă ba.
Ku ma, sai ku zauna da shiri, domin Ɗan Mutum zai zo a sa’ar da ba ku yi tsammani ba.”