Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: With power and great glory
Ayoyi game da With power and great glory
“A sa’an nan ne alamar dawowar Ɗan Mutum zai bayyana a sararin sama, dukan al’umman duniya kuwa za su yi kuka. Za su ga Ɗan Mutum yana zuwa kan gizagizan sararin sama, da iko da kuma ɗaukaka mai girma.