Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: Destroy death
Ayoyi game da Destroy death
Gama dole yă yi mulki har sai ya sa dukan abokan gābansa a ƙarƙashin ƙafafunsa.
Abokin gāba na ƙarshen da za a hallaka kuwa, shi ne mutuwa.