Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: Faith of, shall be found to praise at
Ayoyi game da Faith of, shall be found to praise at
Wannan kuwa domin a tabbatar da sahihancin bangaskiyarku ne, wadda ta fi zinariya daraja nesa, ita zinariya kuwa, ko da yake mai ƙarewa ce, akan gwada ta da wuta, domin bangaskiyan nan taku ta jawo muku yabo da girma da ɗaukaka a bayyanar Yesu Kiristi.