Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: Shall be punished at
Ayoyi game da Shall be punished at
Zai hukunta waɗanda ba su san Allah ba da kuma waɗanda ba su yi biyayya da bisharar Ubangijinmu Yesu ba.
Za a hukunta su da madawwamiyar hallaka a kuma kau da su daga gaban Ubangiji da kuma daga ɗaukakar ikonsa