Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: Be glorified in his saints
Ayoyi game da Be glorified in his saints
a ranar da zai dawo don a ɗaukaka shi a cikin mutanensa masu tsarki, yă kuma zama abin banmamaki ga dukan waɗanda suka gaskata. Wannan ya haɗa har da ku, domin kun gaskata shaidar da muka yi muku.