Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: Coming of the day of God
Ayoyi game da Coming of the day of God
yayinda kuke zuba ido ga zuwan ranar Allah kuna gaggauta zuwanta. Wannan rana za tă kawo wa sammai hallaka ta ƙunan wuta, abubuwa kuma za su narke don zafi.