Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Coming of Christ: In the glory of his Father
Ayoyi game da In the glory of his Father
Gama Ɗan Mutum zai zo cikin ɗaukakar Ubansa, tare da mala’ikunsa, sa’an nan zai ba wa kowane mutum lada gwargwadon abin da ya yi.